Kannywood
An Sake Cire Sabuwar Salma Kwana Casa’in
An Sake Cire Sabuwar Salma Na Cikin Shirin Kwana Casa’in, ‘Yar Gidan Bawa Mai Kada. Ita Dai Wannan Jarumar Mai Suna (Princess Mupheeda) Inda Kwata Kwata Bata Dade A Cikin Shirin Ba.
Ko Menene Kuke Ganin Yajawo Aka Cire Sabuwar Jarumar Ganin Cewa Bata Dade Ba.??
Kotu Ta Tura Sayyada Sadiya Haruna Gidan Gyara Hali,.








Yaserahkabir @gmail.con