Labarai
An Sace Dan Gidan Minista Ali Pantami
Muna Samun Labarin Cewa Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sace Yaron Shieck Ali Isah Pantami, Mai Suna Alamin. An Sace Shi Ne A Cikin Garin Bauchi, Sai Dai Zuwa Yammacin Yau Har Anyi Nasarar Ganoshi, Kuma An Kubutar Dashi.
Zakuji Cewa Jaruma Zahra Diamond Tace Bazatagi Murnar Ranar Birthday Dinta Ba.