Labarai

An Lakadawa Murja Yar Tiktok Dukan Tsiya

Yadda A Lakadawa Murja Ibrahim Kunya Yar Tiktok Dukan Tsiya! An Wallafa Wasu Hotunan Murjan Inda Ayi Mata Wani Irin Duka Daya Canja Mata Fuska,

Murjan Dai Tayi Qaurin Suna A Shafin Na Tiktok, Inda Ta Shahara Wajen Raye Raye Da Maganganu Na Rashin Daraja, Sai Dai Babu Sahihanci Game Da Faruwar Lamarin.

A Wani Bangare Kuma Babiana Waziri Wato Queen Of Update, Ta Ruwaito Cewa Murjan Dai Wani Mutum Ne Daya Nemi Yin Lalata Da Ita Taki Bashi Hadin Kai, Shine Yasa Yara Su Bita Har Gida Su Lakada Mata Wannan Mummunar Dukan Harda Fasa Mata Fuska.

Ta Bangaren Murjan Kuma Har Yanzun Babu Wani Gamsashshen Bayani.

 

Back to top button
error: Content is protected !!