Kannywood

An Kusa A Damfari SarKin Waka Manyan Kudade

Babbar Magana! Yadda A Kusan Damfarar Nazir SarKin Waka Maqudan Kudade! Wani Malami Mai Suna Assadus Sunnah, Ya Bada Bayanin Yadda Wani Fasto Ya Kusan Damfarar SarKin Wakan Maqudan Kudade.

Bayan Rigimar Nafisa Da Sarkin Wakan Ya Lafa Ne, Sai Kuma Wannan Labarin Ya Taso Na SarKin Wakan. Ku Kalla Bidiyon Nan Kuji Yadda Abin Ya Faru.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!