An Kure Rahama Sadau Kan SarKar Kafarta
Yadda Rahama Sadau Ta Kutuntumawa Wani Ashar Kan SarKar Kafarta, Wani Mabiyin Jatuma Rahama Sadau Ta Kunduma Mishi Ashar Kan Yayi Maganar Da Bata Dace Ba Akan SarKar Kafarta.
SarKar Kafa Wani Abin Ado Ne Ga Mata, Inda Mata Ke Sashi A Kafarsu Domin Ado. Sai Dai Da Yawan Mutane A Yanzu Sun Sauya Tunaninsu Kan Sa Sarkar Kafar Da Matan Keyi, Inda Suke Ma Masu Sa SarKar Wani Irin Gami Ko Muce Fahimta Ta Daban.
Inda Yanzun Idan Akaga Mace Tasa SarKar Kafa, Wasu Daga Cikin Mutane Na Mata Zargin ‘Yar Madigo Ce Wasu Kuma Na Mata Tunanin Kwararriyace A HarKar Karuwanci.
Shiyasa A Duk Lokacin Da Akaga Wata Musanman Bahaushiya Da SarKar Kafa Hakan Na Jawo Cece Ku Ce, Ko A Kwanakin Baya Ma Anga SarKar Kafa A Kafar Jaruma Hadiza Gabon Cikin Shirin Gidan Badamasi, Inda Mutane Keta Surutai Akan Haka.
Wannan Karon Anga SarKar Ne A Kafar
Jaruma Rahama, Inda Ta Dinga Shan Suka Daga Mabiyanta. Cikin Masu Mata Sukan Ne Dai Ta Samu Ta Kutuntumawa Wani Ashariya,
Cikin Labaran Zakuji Yadda Shari’ar Jaruma Hadiza Gabon Ta Kaya Inda Akaci Gaba Da Sauraran Shari’a.
Kalli Wannan Bidiyon Domin Ganin Yadda Lamarin Ta Kaya.







