Labarai

An Kama Yar Tiktok Murja Ibrahim Kunya

Jami’an Yan Sanda Sun Kama Shararriyar Yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya Bisa Zargin …. A Yau Asabar Ne Dai Asami Labarin Jami’an Tsaron Sunyi Sama Da Ita Inda Yanzun Haka Take Hannunsu. Murja Dai Tayi Suna Sosai A Shafin Na Tiktok Inda Take Abubuwan Da Ranta Ke So Ba Tare Da An Iya Taka Mata Birki Ba.

Zuwa Yanzun Babu Wani Da Zaice Ga Dalilan Da Yasa A Kamata, Sai Dai A Shekarar Data Gabata Ne, Wani Lauya Ya Shigar Da Qarar Murja Ibrahim Din Da Wasu Hahararru Yan Tiktok, A Matsayin Mutanen Da Suke 6ata Tarbiyya Kuma Yanaso A Dauki Matakai Akansu.

Ta Bangaren Jaruman Tiktok, Sun Bayyana Rashin Jin Dadinsu Inda Suyi Allah Wadai Da Wannan Lamarin Na Kama Abokiyar Tasu. Ga Bidiyon Yadda Lamarin Ya Kaya.

https://youtu.be/6if-C6qBu4Q

Back to top button
error: Content is protected !!