Labarai
An Kama Yan Sanda Masu Ba Rarara Kariya
An Kama Yan Sanda Masu Ba Mawaki Dauda Rarara Kahutu Kariya! Muna Samun Labari Kan Cewa Hukumar Yan Sandan Nigeria Wato (Nigerian Police Force) Sunyi Nasarar Kama Wasu Matasan Yan Sanda Dake Ba Mawakin Kariya Bisa Zargin Rashin Kwarewa Kan Aikinsu.
A Wani Bidiyo Da’a Wallafa, Ya Nuna Wasu Yan Sanda Sunyi Harbi Cikin Mutane A Yayin Dasu Raka Mawakin Wani Unguwa, Inda Hakan Ya Sa6a Doka,
Hukumar Ta Yan Sanda Sunce Zasuyi Bincike Kan Wadannan Matasan Yan Sandan Dasu Aikata Wannan Abu.
Ga Cikakken Bayani Anan.