Kannywood

An Fara Shagalin Bikin Dan Musa Da Salma

An Fara Shagalin Bikin Mawaki Dan Musa Da Amaryarsa Salma. Zuwa Yanzun Shirye Shirye Sunyi Nisa Wajen Tsara Yanda Shagalin Bikin Nasu.

Za.ayi Bikin Ne Ranar Asabar 17, Ga Watan September Na Shekarar 2022. Za.a Daura Auren Ne A Hausawa Masallacin Murtala Ciki  Garin Kano, Da Misalin Karfe Goma Na Safe.

Mawakin Dai Yana Daya Daga Cikin Wanda Tauraruwarsu Ke Haskawa A Bangaren Wakokin Hausa, Domin Kuwa Ba Jimawa Su Saki Wata Wakarsu Tare Da Mawaki Ado Gwanja, Waka Mai Suna Kantun Ghana.

Mawakin Ya Shahara Wajen Raira Wakokin Siyasa Inda Zamu Iya Cewa Sune Su Daga Darajarsa A Bangaren Wakoki.

Muna Fatan Allah Yasa Ayi Shagalin Bikin Lafiya, Allah Kuma Ya Basu Zaman Lfy.

 

Back to top button
error: Content is protected !!