E News

An Fara kokawa Kan Sabuwar Wakar Gwanja Ta Fitsara

Mata Sun Fara Kokawa Kan Sabuwar Wakar Da Ado Gwanja Yayita Na Fitsara Mai Suna “CHASS” Matan Sun Fara Kokawa Ne Ganin Cewa Bai Dade Da Sake Musu Wakar “WARR” Ba Kafin A Gama Yayinta Kuma Ya Sako Wata Sabuwa.

Zuwa Yanzun Mata Da Yawa Ne Dai Su Hau Wakar Tashi, A Shafukan Sada Zumunta Inda Suketa Rububin Wakar Tun Kafin Mawakin Ya Sake Cikakkiyar Wakar Tashi.

Back to top button
error: Content is protected !!