Kannywood

An Daura Auren Daddy Hikima Da Maryam

Alhamdulillah! An Daura Auren Daddy Hikima (Abale) Da Maryam, Kalli Yanda Dandazon Mutane Su Halarci Daurin Auren Jarumin.

Ranar Jumma’a 27 Ga Watan Daya Shekarar 2023 A Daura Auren, A Masallacin Uhud Dake Unguwar Na’ibawa A Garin Kanon Dabo.

Jaruman KannyWood Manya Kanana Mata Da Maza Ne Su Sami Halartar Daurin Auren Abale, Muna Yiwa Jarumin Shi Da Amaryarsa Fatan Alkairi, Kuma Muna Musu Fatan Allah Ya Sanya Alkairi Ya Kuma Basu Zaman Lafiya Amin Summa Amin.

Ga Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Daurin Auren Nashi.

Back to top button
error: Content is protected !!