Kannywood

An CaccaKi Saratu Gidado (Daso) Kan Rawar Tiktok

Wata Jaruma Sabuwar Jaruma Ta CaccaKi Jaruma Mama Saratu Gidado (Daso) Kan Irin Raye Raye Da Takeyi A Tiktok.

Ita Dai Daso Itama Tana Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Na BarKwanci, Sai Dai Ga Bisa Alamu Irin Raye Rayen Da Takeyi A Tiktok Abin Ya Wuce Makadi Da Rawa,

Inda Take Wasu Raye Rayen Da Suka Sa6a Ka’ida. Hakan Ne Yasa Wannan Jaruman Fitowa Ta Mata Kaca Kaca.

Kalli Irin Raye Rayen Da Dason Takeyi Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button