Kannywood
An Bazama Neman Safara’u Da Mr 442
Hukumar Tace Fina Finai Sunsa A Bazama Wajen Kamo Mawakin Nan Mr 442 Da Safara’u Kan Ta6arar Sukeyi, Sanarwar Ta Fita Ne Yau Ta Hannun Shugaban Hukumar Tace Fina Finai, Afakallahu.
Yanzun Haka Dai An Bazama Inda Ake Son Su Shigo Hannu, Ko Ta Halin Yaya. Ga Cikakken Bidiyon Anan.







