Video
An Ba Naziru Sarkin Waka Kyautar Motar Miliyan Sittin N60,000000 A Biki
An Ba Naziru Sarkin Waka Kyautar Motar Kimanin Miliyan Sittin N60,000000 A Wani Dinner Biki Da Yayi Waka,
Nasan Da Yawan Mutane Zasu Karyata Labarin, Amma Ga Wanda Basu Yarda Ba Shiga Ku Kalli Bidiyon Maganar Sarkin Wakar Da Yayi Da Kansa Akan Kyautar Motar Da Aka Bashi
Kalli Bidiyon Anan