Kannywood
Aminu Saira Ya Bayyana Ranar Da Za.a Dawo Shirin LABARINA
Albishirinku Masoya Shirin LABARI NA Series, Mashiryin Shirin Malam Aminu Saira Ya Bayyana Ranar Da Za.a Dawo Daukar Shiri, Da Kuma Lokacin Da Za.a Fara Haska Season 3 Da Season 4, Na Wannan Shirin Mai Farin Jini.
Ga Sanarwar Anan Kamar Haka
In sha Allah Juma’at mai zuwa 15/1/2021 zamu cigaba da Daukar shirin #LABARINA Series Zango na uku da na Hudu. ( season 3&4) 🎬🎥📡📺da zarar aikin ya fara nisa Zamu sanar da Lokacin da za’a cigaba da Haska shi. Allah muna neman taimakon ka. Allah ka iyamana da Iyawar ka 🙏 1love❤️









Masha Allah Allah yanuna mana