Kannywood

Aminu Saira Ya Bayyana Lokacin Da Za.a Sake Labarina

Albirishirinku Masu Jiran Shirin LABARI NA, Ga Wata Muhinmiyar Sanarwa Daga Mashiryin Shirin.

Director Malam Aminu Saira Ya Bayyana Lokacin Da Za.a Ci Gaba Da Nuna Shirin Nan Mai Farin Jini, Wato LABARINA Zango Na Uku ( Season 3 )

Da Yawan Mutane Har Sun Gaji Da Jiran Wannan Kayataccen Shirin. Inda Wasu Ma Su Cire Rai Akan Shirin, To Yanzun Dai Mashiryin Shirin Ya Bayyana Lokacin Da Shirin Zaici Gaba I Zuwa GareKu.

Ga Sanarwar Da Malam Aminu Saira Ya Fitar Kamar Haka.

Labarina

Back to top button
error: Content is protected !!