Amaryar Data K@she Mijinta A Garin Bauchi
Yau a cikin garin Bauchi a wata unguwa da ake kira Dumi wata mata ta halak@ mijinta ta hanyar caka masa wuk@ suka uku a kirjinsa

Zuwa yanzu dai babu wanda yasan dalilin da yasa ta kâshe mijinta, zan je State CID Bauchi na bi diddigin dalilin da yasa wannan yarinya ta káshe mijinta na aure
Abin takaici, da wahala kaji miji ya k@shé matarsa, yawanci sai dai a ji mata ta k@shé mijinta
Maza ku dinga sanin irin matan da zaku aura ta hanyar nazari da karantar halayyarsu idan suna cikin bacin rai
Mafi kololuwar laifi a tsakanin ma’aurata shine miji yazo ya tarar da kwarto a kan matarsa, ko mata tazo ta tarar da mijinta akan kwartuwa, ba duka ba zagi, a rabu kawai rabuwa na har abada, Allah Zai yi sakayya
Zaman aure ba dole bane, shiyasa Allah Ya halasta rabuwa idan akwai cutuwa, cin amana, zargi ko zalunci a tsakanin ma’aurata
MATAR DA TA KÀSHI MIJINTA

Matar da ta k@shé mijinta a Bauchi sunanta
Maimunatu Sulaiman ‘yar Shekara 21, sunan mijinta Aliyu Muhammad
Kamar yadda ta bayyana wa ‘yan sanda masu bincike, tace cacar baki ne ya shiga tsakaninta da mijinta, sai da ta bari sun kwanta a kan gadonsu na Sunnah da nufin zasuyi bacci bayan kammala cacar bakin, sai ta dauko wuk@r ta caka masa a kirjinsa wanda hakan yayi ajalinsa
Yanzu haka tana nan a sashin binciken manyan laifuka na ‘yan sanda State CID Bauchi, idan an kammala hada bincike za’a gurfanar da ita a Kotu
Muna fatan Allah Ya jikan Aliyu








Yakamata aringa yankemasu hukuncin kisa domin irin wannan bala’in yayima al’umma yawa.
Boko haram da barayin daji sukashe mazaje
Haka kuma matan aure sukashe mazaje.
Haba jama’a wannan ai abin-dubawa ne
[email protected]