Kannywood

Amarya Jaruma Zeeprety Tare Da Angonta

MashaAllah! Bidiyon Jaruma Zubaidat Ibrahim Wacce Akafi Sani Da Zeeprety Tare Da Angonta Suna Shan Soyayya! Ranar Jumma’ar Data Gabata Ne A Daura Auren Shahararriyar Jarumar Wasan Hausa, Kuma Shahararriyar A Shafin Sada Zumunta Na Tiktok.

Jarumar Wacce Asalinta Yar Jihar Kebbi, An Daura Auren Nata Ne, Inda Auren Jarumar Ya Shammace Mutane.  Mun Kawo Muku Bidiyo Kadan Na Yanda Jarumar Ke Shan Soyayya Tare Da Sabon Angonta.

Back to top button
error: Content is protected !!