Labarai

Allah Yayiwa Sheikh Dr Ahmed BUK Rasuwa

Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un, Allah Yayiwa Babban Malamin Addinin Musulunci A Nigeria Rasuwa Sheikh Dr Ahmed BUK.

Malamin Ya Rasu Ne Yau Jumma’a Da Rana. Muna Fatan Allah Ubangiji Ya Jikansa Da Rahama. Amin

Back to top button
error: Content is protected !!