Kannywood
Allah Yayiwa Bintu Dadin Kowa Rasuwa!
BINTU DADIN KOWA TA RASU: Jarumar KannyWood Wacce Take Fitowa A Matsayin Bintu Cikin Shirin Dadinkowa Na Tashar Arewa 24 Ta Rasu Yau Lahadi Sakamakon Rashin Lafiya Da Tayi Fama Da Shi.
Allah Ya Gafarta Mata.