Labarai

Allah Yayi Ma Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Rasuwa

Muhammadu Buhari

Innalillahi Wa’inna Innalillahi Raji’un! Allah Yama Tsohon Shugaban Kasan Nigeria Muhammadu Buhari Rasuwa! Inda Tsohon Shugaban Kasan Ya Rasu A Wani Asibiti A Kasar Ingila.

Manyan Jaridun Kasar Na Nigeria Sun Tabbatar Da Rasuwar Tsohon Shugaban Kasan Inda Makusantansa Da Iyalansa Su Tabbatar Da Hakan.

Kafin Rasuwar Na Tsohon Sugaban Kasan Dai. Yasha Fama Da Jinya Inda Ko Lokacin Da Yahau Mulkinsa Na Farko A Shekarar 2015 Tsohon Shugaban Kasan Yasha Fama Da Jinya Sosai.

Muna Fata Ubangiji Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa Allah Yasa Ya Huta. Kuma Allah Ya Kyautata Namu Bayan Nashi. Amin Summa Amin.

 

Back to top button
error: Content is protected !!