Kannywood

Allah Yama Mahaifiyar Halima Atete ta Rasu

Mahaifiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta rasu da Safiyar Yau. Abokan aikinta irin su Hassan Giggs, Hafsat Idris dadai sauransu tuni suka fara nuna Alhini da mika ta’aziyyarsu.

Muna fatan Allah ya jikanta da Rahama ya bada hakurin Rashi.

Back to top button
error: Content is protected !!