Kannywood

Allah Yama Mahaifiyar Aminu Ala Rasuwa

Allah Yama Mahaifiyar Shahararren Mawakin Hausan Nan Aminu Ala Rasuwa, Ranar Litinin, Inda Talata Akayi Jana’izarta.

Jarumai Da Mawakan KannyWood Da Dama Sun Halarci Jana’izar Nata.

Muna Fatan Allah Ya Jikanta Da Rahama.

Back to top button
error: Content is protected !!