Kannywood

Allah Yama Jarumi Sani Garba SK Rasuwa

Innalillahi Wa’innaillahir Raji’un, Daga Karshe Dai Allah Yama Fitaccen Jarumin KannyWood Jarumi Sani Garba SK Rasuwa, Jarumin Dai Yasha Fama Da Ciwon Sugar.

Inda Kwanakin Baya Akata Samun Labaran Karya Kan Cewa Jarumin Ya Rasu, Sai Dai Yau Laraba 15/12/2021 Allah Ya Karbi Ran Jarumin.

Mun Sami Sahihin Labarin Rasuwar Nashi Daga Na Kusa Dashi.

BBCHausa.Com

realalinuhu Instagram

Muna Fatan Allah Ya Jikansa Da Rahama Ya Kuma Gafarta Masa.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

3 Comments

 1. Assalamu alaikum.
  Daga ‘arewatimes.com.ng’ & ‘en.arewatimes.com.ng’ team management, da fatan kuna lafiya kuma ayyuka na tafiya sannu a hankali.

  Mun tuntube ku ne bayan mun ziyararci shafin yanar gizon ku wato ‘Arewarmu’.

  Hakika dalilin aika muku wannan sakon shine domin taimakon juna da hada kai musamman bayan mun dubu shafin ku sosai, wanda akwai bukatar habaka shi ta fannoni da dama musamman wajen traffic, da sauran su.

  Mungode
  Arewa Times NG
  Tech-Smart Ltd

Back to top button