Kannywood
Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Abba Almustapha Rasuwa
Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Allah Yayiwa Mahaifiyar Jaruma Kuma Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Na Jihar Kano. Wato Abba Almustapha Rasuwa!
Mahaifiyar Tashi Ta Rasu Ne Ranar Talata 29/08/2023. Abba Almustapha Shine Ya Fara Wallafa Rasuwar Mahaifiyar Tashi A Shafinsa Na Instagram.

Muna Fatan Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata. Yasa Aljanna Ce Makomarta Amin Summa Amin.







