Kannywood
Allah Ya Albarkaci Tsohuwar Jaruma Fati Ladan
MashaAllah! Allah Ya Albarkaci Tsohuwar Jarumar KannyWood Fati Ladan Da ‘Karuwa, Inda Ta Haife Namiji. Wannan Shine Haihuwa Na Biyu Da Tsohuwar Jarumar Kuma Mata A Wajen Shetima Tayi.
Jaruma Fati Ladan Dai Yanzun Muna Cikin Shekaru Tara Kenan (9) Da Jarumar Tayi Aure, Inda Har Yau Jarumar Tana Gidan Mijinta Shetima Cikin Kwanciyar Hankali Da Kuma Rufin Asiri.
Muna Fatan Allah Ya Raya Kuma Ya Albarkaci Abin Da Aka Samu Amin Summa Amin.