Garzali MikoKannywood

Allah Ya Albarkaci Garzali Miko Da Karuwa

MashaAllah Allah Ya Albarkaci Jarumi Kuma Mawaki Garzali Miko Da Haihuwa, Jarumin Dai Ya Bayya Hakan Shafin Sada Zumunta Na Instagram. Inda Ya Rubuta Kamar Haka.

Mutane Da Dama Ne Ciki Harda Yan Fim Da Mawaka Suka Tura Mishi Saqon Allah Ya Raya Ya Kuma Sanya Alkairi. Muma Muna Masa Fatan Allah Shi Raya Ya Kuma Sawa Yaron Nasa AlbarKa Amin.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button