Kannywood

Ali Nuhu Yayi Sasanci Tsakanin Hafsat Idris Da Kamfanin UK

Ali Nuhu Ya Shiga Rigimar Jaruma Hafsat Idris (Barauniya) Da Kamfanin Shirya Fina Finai Na. UK Entertainment, Inda Kamfanin Ya Makata A Kotu Kan Zargin Taci Kudinsu Kuma Taki Musu Aiki.

Yanda Wani Ya Sa6a Mace A Wuyarsa Cikin Fim Din Kamshin Mutuwa Ya Jawo Cece Ku Ce.

Zaku Sami Wasu Labaran Duk A Wannan Bidiyon.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button