Kannywood

Ali Nuhu Ya Taya Adam A Zango Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarsa

Jarumin Kannywood Da Ake Masa Laqabi Da King Of Kannywood Ali Nuhu, Da Ake Alakanta Shi Da Rashin Jituwa Da Abokin Sana’ar Sa Wanda Ake Ma Kirari Da Prince Of Zango.. Adam A Zango Kenan, Ya Tayashi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Shi.

Wannan Shine Karo Na FarKo Da Jarumi Ali Nuhu Ya Sa Ko Kuma Yin Martani Akan Duk Wani Abu Da Adam Zangon Yayi, Tun Bayan Rigimar Data Hadasu Na Baya Bayan Nan..

Ko A Kwanakin Bayama Shima Jarumi Adam A Zango Ya Taya Maigidan Nasa Ali Nuhu Murnan Karamar Sallah.

Jarumin Ya Taya Adam Zangon Murnar Ne Inda Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram..

https://www.instagram.com/p/B3DZRgch4uT/?igshid=1xn5sdglrm7pg

Manyan Jaruman Dai Sunsha Yin Fada Suna Shiryawa Ko Kuma Ma Sai Takai Ga Sai An Atlanta Su..

Hakanma Tasa Yawu Daga Cikin Jarumai Da Kuma Maniyansu Ke Ganin Kamar Kawai Fadar Tasu Na Gwara Kan Mabiyansu Ne..

Back to top button
error: Content is protected !!