Kannywood

Ali Nuhu Da Adam A Zango Sun Hadu A Wajen Haska Fim Din Fati

Bayan Daukar Wani Lokaci Mai Tsayi Ba Tare Da Anga Ali Nuhu Da Adam A Zango A Tare Ba, Wannan Karon Jaruman Sun Hadu Wajen Haska Fim Din Fati.

Manyan Jaruman Sun Hadu Ne Wajen Haska Fim Din Fati, Fim Din Abubakar Bashir Mai Shadda Wanda Jarumi Imar M Shareef Da Wasu Manyan Jaruman KannyWood Su Ja Ragamar Shirin.

Hakan Na Nuna Cewa Yanzun Jaruman Sun Shirya Kenan.

Ga Videon Su Anan Kamar Haka.

 

Back to top button
error: Content is protected !!