Kannywood
Ali Artwork Ya Shiga Rigimar Adam A Zango Da Ummi Rahab
Jarumin KannyWood Ali Artwork Ya Shiga Cikin Rigimar Data Kaure Tsakanin Adam A Zango Da Kuma Ummi Rahab.
Inda Ali Artwork Din Yake Kare Ummi Rahab, Hakan Na Nufin Ali Artwork Baya Tare Da Tsohon Ubangidan Nasa Kenan Adan A Zango A Wanna Rigimar,
Ga Abin Da Ali Artwork Din Yake Cewa A Wannan Bidiyon







