
Mawaki Umar MB Ya Sako Sabon Album Dinsa Na Wannan Shekarar 2021, Inda Ya Saki Album Din Nashi, Ya Mishi Laqabi Da Suna “RAI”,
A Cikin Kundin Album Din Nasa Yayi Kokarin Wajen Kawo Kayatattu Da Gamsansun Wakokinsa, Ya Rera Wakar Ne Duka Shi Kadai, Sai Kuma Wanada Ya Rerata Tare Da Hairat Abdullahi.
Track List
1. Ina SonKi Ft (Hairat Abdullahi)
2. RAI
3. Rana
4 . WasiKa
5. Yafe Ni
DOWNLOAD MP3 NOW
6. Aminta Dani








Welldone