ALBUM: Umar MB – “Gangariya” Complete Album 2022 Hausa Download.
Mawaki “Umar MB” Ya Saki Sabon Zazzafan Kudin Album Dinshi Mai Suna ‘Gangariya‘ Bayan Jimawa Da Akayi Ba Tare Da Anji Duriyar Mawakin Ba. Wannan Karon Ya Fito Ya Wanke Kansa A Wajen Masoyansa.
Inda Ya Saki Sabon Album Din Nashi Mai Dauke Da Wakoki Har Guda Goma Sha Tara, (19 Tracks) Wanda Kusan Duka Wakokin Yayisu Ne Na Soyayya, Dama Kuma Shi Umar MB, Ba Kafar Baya Bane Wajen Raira Wakokin Soyayya.
Shafin Mu Na HausaMini, Yayi Kokarin Kawo Muku Wakokin Ku Sauke Su Ku Saurara Duka Domin Jin DadinKu.
- Umar MB – Bayanai
- Umar MB – Abin Kauna
- Umar MB – Ji Mana
- Umar MB – So Ne
- Umar MB – So
- Umar MB – Farin Ciki
- Umar MB – Masoyi
- Umar MB – Ruwan Sama
- Umar MB – Kin Hadu
- Umar MB – Rai Dai
- Umar MB – Dawo
- Umar MB – Kyale Kowa
- Umar MB – Oyoyo
- Umar MB – Jinin Jiki
- Umar MB – Hali Da Zuciya
- Umar MB – Gangariya
- Umar MB – Bake Ba
- Umar MB – IdanunKi
- Umar MB – Azima
Asha Sauraro Lafiya.