Mawaki Kuma Makadi, Umar MB, Ya Sako Sabon Karamin Album Dinsa Mai Suna “Farin Wata Sha Kallo” Wannan Karamin Album Din Wanda Akafi Sani Da “Ep” Yayi Wakoki Guda 6 A Ciki, Duk Cikin Wakokin Babu Na Zubarwa,
Sannan Wakokin Yayisu Ne Kuce Duka Na Soyayya, Kamar Yanda Akasan Mawakin Shima Akwai Kokari Sosai Wajen Raira Wakokin Soyayya.
Tracklist
- Umar MB – Sha Kallo
- Umar MB – Yane
- Umar MB – Saurayi Na
- Umar MB – Zabi
- Umar MB – Zo Mu Zauna
- Umar MB – Sata
Sauke Wakokin Cikin WayoyinKu Domin Jin DadinKu.
Ku Shiga YouTube Channel Din Mawakin Ku Danna Mishi Subscribe, Ta Yanda DuK Lokacin Daya Daura Sabon Wakokinsa Zaku Dinga Samu Kai Tsaye.
Umar MB YouTube Channel