M Shareef

ALBUM: Umar M Shareef Ya Shirya Sakin Sabon Album

Umar M Shareef farin Jini

Umar M Shareef Ya Shirya Tsaf Domin Sako Wani Karamin Album Dinsa (EP) Kafin Karshen Wannan Shekaran, Inda Ya Sanar Da Sunan EP Nashi Mai Suna “Farin Jini” Yayi Sanarwar Ne A Shafukan Sada Zumunta.

Farinjini Ep1

Farinjini2

Inda EP Din Nashi Yake Kunshe Da Wakoki Guda Bakwai (7 Songs) Wakokin Da Suke Ciki Sun Kunsa Kamar Haka.

1. Farin Jini

2. Aisha

3. Shikenan

4. Kyakykyawar FusKa

5. Nafada

6. Rike Alkawari

7. Wayyoni

Ku Sauraremu. Sannan Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu Domin Samun Wannan Wakokin Yayin Daya Sake Su.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!