ALBUM: Umar M Shareef Ft- Abdul D One Zainabu Abu Full Song
Umar M Shareef Ft- Abdul D One Zainabu Abu Full Album Song Download
Sauke Sabbin Wakokin Fim Din Zainabu Abu, Wanda Jarumai Umar M Shareef Tare Da Momme Gombe Suja Ragamar Shirin.
Mawaka Biyu Ne Su Rera Wakokin Dake Cikin Wannan Shahararren Fim Din Da Yake Gab Da Zuwa Muku A Cinema.
Mawakan Da Suka Rera Wakar Sune “Umar M Shareef” Tare Da “Abdul D One” “Murja Baba” “Zuwaira Isma’il“
Jerin Wakokin Sun Hada Da.
1- Abdul D One Ft- Umar M Shareef – Zainab Song
2- Umar M Shareef – Zainabu Abu Song
3- Umar M Shareef Ft – Abdul D One – Ba Don Ina So Ba
4- Umar M Shareef – Tambarin Girma
5- Abdul D One – Inzaki Bini Muje
Comments are closed.