Ungategored
ALBUM: Shap S.D.Y – Best Of So Complete Album

Matashi Kuma Shahararren Mawaki Mai Suna Shafi’ee (Shap S.D.Y) Yazo Mana Da Sabon Album Dinsa Mai Suna “Best Of So” Daga Jin Sunan Album Din Kunsan Yayita Ne Akan Soyayya.
Mawakin Yayi Kokarin Cire Zafafan Wakoki Da Baitoci Sosai A Cikin Wakokin Album Din Nashi, Inda Wakokin Nashi Su Kunshi, Soyayya, Nishadi, Harda Yabo Ga Shugaban Halitta (S.A.W).
Ga Masu Son Tuntuban Mawakin Zaku Iya Samunsa Akan Wannan Numban. Shap SDY – Call/ WhatsApp 07042867440
Tracklist
1. Tunda Na SameKi
2. Samu Da Rashi
3. So Sinadari
4. So Ne
5. Soyayya Ta
6. So Dace Ne
7. Qasida
8. Akan So
9. Yaya Zanyi
10. Yarda Da Ke
11. Aure
Lyrics: Shap S.D.Y
Music: Shap S.D.Y




