AlbumM Shareef

ALBUM: Sabbin Wakokin Umar M Shareef 2021 Album

Umar M Shareef 2021

Shafin HausaMini Kamar Yanda Ku Sani Shafi Ne Da Har Kullun Ke Kokarin Kawo Maku Da Sabbin Wakokin Umar M Shareef,Ba Iya Shi Kadai Ba, Harda Na Sauran Mawaka  Musanman Ma Na Mawakanmu Na Arewa,

Kuma Mabiyan Shafin Namu Kun San Muna Iya Kokarinmu Domin Ganin Mun Kawo Muku Zafafa Gami Da Dadadan Wakokin Soyayya Da Kuma Na Nishadi.

Wannan Karon Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Za6a66un Da Kuma Zafafan Wakokin Umar M Shareef Wanda Ya Sake Su A Cikin Wannan Shekarar Da Muke Ciki, Wato 2021.

Inda Muka Kawo Muku Wakokinsa Naji Da Kuma Na Gani. Wato Audio And Videos.

Wadannan Sune Jerin Wakokin Damu Sami Damar Kawo Muku Na Wannan Shahararren Mawakin, Wayo Umar M Shareef.

1. Umar M Shareef Cikin MafarKi – Audio Da Video Ft- Momme Gombe

 

2. Umar M Shareef – Abar Kallo Audio And Video Ft Maryam Booth

 

3. Umar M Shareef – Ki Soni Na So Ki

 

4. Umar M Shareef – Kina Nesa Audio And Video Ft- Amal Umar

 

5. Umar M Shareef Lagwada Video Song

 

6. Umar M Shareef – Lagwada Audio Song

 

7. Umar M Shareef – Zabin Raina Song

 

8. Umar M Shareef -Dan Kwarai Song

 

9. Umar M Shareef – Na Yarda In Mutu Ft Maryam Yahaya Video

 

10. Umar M Shareef – Tsakaninmu Song 1 Official Video

 

11. Umar M Shareef – Takaninmu Ft Maryam Yahya & Maryam Booth

 

12. Umar M Shareef – Karki Wuce Song

 

13. Umar M Shareef – Sai Dake Video 

 

14. Umar M Shareef Ft Lilin Baba – Ahaiye Video

 

15. Umar M Shareef – “Da Ke” Song

 

16. Umar M Shareef – SarKi Goma Zamani Goma Song

 

17. Umar M Shareef – Wa Zana Ba Kaina Video

 

Asha Saurarao Lfy.

Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu.. Inda Zamuci Gaba Da Kawo Muku Sabbin Wakokin Umar M Shareef

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!