AlbumNura M Inua

ALBUM: Nura M Inua – Ni Da Ku 2021Full Album

Nura M Inua Ni Da Ku

Bayan Dogon Jira Da Masoya Wakokin Nura M Inua Sukayi Suna Jiran Wannan Shahararren Kundun Album Din Nashi. Daga Karshe Dai Mawakin Ya Sami Damar Sake Cikakken Album Din Nashi Zuwa Masoyan Nasa.

Tun Farkon Wannan Shekarar Da Muke Ciki Ne Aketa Sa Ran Mawakin Nura M Inua Zai Sako Wannan Sabon Kundin Wakokin Nashi ( Ni Da Ku Complete Album) Hakan Yasa Har Masoyan Nashi Suyi Gajin Hakuri Su Nuna Rashin Jin Dadinsu A Fili Ga Mawakin Ganin Ya Alkarwanta Musu Kuma Yaki Cikawa.

Hakan Yasa Wasu Har Suka Dinga Gudanar Da Zanga Zanga Duka Saboda Mawakin Ya Sako Wannan Sabon Album Din Nashi.

Sai Dai Hakan Baisa Mawakin Ya Saki Album Din Ba A Wancan Lokaci Kamar Yanda Ya Alkaarwanta Ba.. Saboda Wata Dalili Dashi Ya Barma Kansa Sani.

I Zuwa Yanzun Dai Mawakin Ya Samu Dama Da Nasarar Sako Wannan Cikakken Kundin Wakokinsa Na Wannan Shekarar 2021 Da Muke Ciki, Album Din Nashi Mai “Suna Ni Da Ku Album”

Wannan Kundin Album Din Ya Kunshi Wakoki Da Dama Kamar 15 Zuwa 17, Inda Mawakin Ya Sami Damar Sakan Wakokinsa Kashi Kashi A Ciki.

Ciki Kuwa Akwai Bangaren Fadakarwa, Nishadantarwa Da Kuma Uwa Uba Wakokin Soyayya A Cikin Wannan Kundi Nashi.

Wakokin Sun Kunshi Kamar Haka.

Tracklist

1. Garkami Wandon Karfe

2. Da Ransu Za ayi Komai 

3. Jani a Sannu 

4. Husna Kar Ki Manta Dani 

5. Mutu Tare 

6. Suffar Masoyi 

7. Bankwana 

8. Yadda na Dauki So 

9. Isar da Sako 

10. Mai ilimin Soyayyah 

11. Aisha 

12. Tauraro 

13. Fatima 

14. Mai Hakuri

15. Muji Tsoron Allah 

Wadanan Sune Wakokin Da Mawakin Ya Sake Zuwa Yanzun.. Sai Dai Akwai Jerin Wakoki Guda Biyu Da Babu Su A Cikin Nan.

Bayani: Ku Sani, Zuwa Yanzun Bamu Da Hurumin Mallaka Tare Da Daura Muku Daya Daga Cikin Wakokin Nan. Duka Wakokin Damu Kawo Muku Mun Dakko Link Ne Daga YouTube Din Mawakin Nura M Inua, Sannan Zaku Iya Samun Wakokin A Shafin Mawakin Na Audiomack.

https://audiomack.com/nura-m-inuwa

Kusha Sauraro Lfy.

 

2 Comments

  1. Wannan ba tsari bane, Mai kyau wallashi to masu kananun waya ya za suyi kenan, musu waya butur nake nufi idan sai a YouTube kawai mutun zai saurara

Back to top button
error: Content is protected !!