Album

ALBUM; Nura M inua Mai Zamani Da ANGO Complete Album

Shahararren Mawakin Hausan Nan Nura M. Inua, Ya Sake Sabbin ALBUM Dinsa Guda Biyu, MAI ZAMANI Tare Da ANGO Album, Mawakin Kamar Yanda Ya Sanar A Shafinsa Na Instagram … Ya Sake Kundin Album Din Nasa Ne Ranar Laraba 23-01-2019,  Kamar Yanda Abokin Aikin Wamakin Ya Sanar A Shafin Sa Na Instagram

Alhamdulillahi Rabbil Alameen!Tabbas duk abun da aka sakawa lokaci zaizo ya wuce har ya zama tarihi.Muna qara godiya ga Allah S.W.T daya nuna mana wannan rana,sannan muna qara godiya ga masoya dangane da qoqarin da sukeyi wajen bibiya da yi mana fatan alkhairi har ma da hakurin jiran da sukeyi kafin albums su pito kasuwa. Ina amfani da wannan dama na shedawa masu saurararo cewa a yau Laraba 23-01-2019 albums din Ango da Mai zamani sun pita kasuwa.Zaku iya samu a duk wata kasuwar CD ko wajen masu siyar da CD.Kuma ina yiwa masu sauraro albishir cewa zasu ji sababbin abubuwa wadanda suka hada da Fadakarwa,Nishadi,Soyayya da kuma Wasa kwakwalwa.Muna yiwa kowa fatan alkhairi, Allah ya barmu tare cikin kaunar Juna,Ameen. @nura_m_inuwa

Ku Garzaya Domin Samin Naku A Kasuwa …

Back to top button
error: Content is protected !!