Album
[Album Music] Nura M Inuwa -Mai Zamani Complete Album 2019
Sabon kundin wakoki na Nura M Inuwa wanda ya fitar a wannan shekarar domin nishadantar da ku masoya wakokinsa, Wannan album na Mai Zamani yazo da dada dan wakoki.
Ku kasance damu domin sauke wakokin cikin wayoyinku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR MAI ZAMANI:-
– Mai zamani Allah shine zamani
– Asalin zance bawa bashi da zamani
– Hudubar shedan itace muka kama yan zamani
– Takama da kudi maiyi baya daurewa
– Shiko mai karya zance bai gamsarwa
– Daukakar zamani tauraro haskawa
– Baiwa aciki Allah ne mai bayarwa yan zamani