Album

Album: Muhammad Melery – Farin Cikin Soyayya Album

GareKu Mabiya Shafin HausaMini Yau Mun Zo Muku Da Wasu Zababbun Wakoki Daga Album Din Muhammad Melery,

Album Din Mai Taken Farin Cikin Soyayya, Album Din Ya Kunshi Wakoki Masu Dadi Wasu Na Ban Tausayi

Bazamu Samu Damar Daura Duka Wakokin Ba A Halin Yanzun, Sai Dai Munyi Kokari Wajen Kawo Muku Wasu Wakokin Na Cikin Sanon Kundin Album Din Nashi

1, Farin Cikin Soyayya

2, Sai Ka Aureta

3, Kallo Ya Koma Sama

4, Abin Da Yake

5, Nafi So Na Rikeki Amana

Back to top button
error: Content is protected !!