AlbumMusics

ALBUM: Lilin Baba Tauraro Full Ep

Lili Baba Tauraro

Lilin Baba North East Record CEO. Ya Saki Sabuwar Album Ep Dinsa Mai Suna “Tauraro” Star Da Turanci, Mawakin Ya Kwana Biyu Bai Saki Wata Sabuwar Wakarsa Ba.

Wannan Karon Ya Yinkuro Da Sabon Album Dinsa, Dauke Da Wakoki 7‘ Wakokin Sunyi Dadi Sosai Kuma Sun Bada Ma’ana.

Tracklist:

1. Yarinya – Download 

2. Matso – Download

3. Sai Ke – Download

4. Zo Gani – Download

5. In Na Ganki – Download 

6. Zauna – Download

7. So – Download

Back to top button
error: Content is protected !!