Album
ALBUM: Lilin Baba – Sound From The North Full Audio Album
Lilin Baba – Sound From The North Full Audio Album
Lilin Baba Ya Saki Sabon Album Dinsa Na Wannan Sabuwar Shekarar 2021, Wanda Ya Mata Suna “Sound From The North” Wanda A Hausance “Sauti Daga Arewa”
Album Din Ya Saki Sabbin Zafafan Wakoki A Cikinsa Wanda Yayi Wasu Shi Kadai. Wasu Kuma Yayi Su Da Wasu Shahararrun Mawakan Arewa Kamar Su. Umar M Shareef, Mr Bangis, Ali Jita, Soja Boy.
Track Lists
1. Ahaiyye Ft Umar M Shareef
2. Ba Wata
3. Dan Dama
4. Overload Ft Adam A Zango
5. Jinja
6. Zara Ft Soja Boy
7. Duniya
8. Farida Ft Ali Jita
9. ‘Yar Mama Ft Mr Bangis
10. Kolo
11. Suri
12. Gari Waye
13. Taka Rawa
14. Gimbiya
Bonus Tracks
1. Awarwaro
2. Voom
3. Tsaya Ft Umar M Shareef
4. Inda Dadi
Muna godiya oga Allah ya kara baseera
Amin