Album

ALBUM: KarKi Manta Dani Complete Video Album

GareKu Mabiya Shafin Mu, Yau Munzo Muku Da Bidiyon Wakokin Film Din KarKi Manta Dani..

Wannan Album Din Ya Kunshi Dadadan Wakoki Masu Dadi, Nishadantarwa Da Kuma Gamsarwa, Wakokin Da Dai Shahararru Ne Da Kuma Gogaggu SuKa Rera Su

Rera Wakoki

  • Umar M Shareef
  • Abdul D. One
  • Muhammad Melery

Sai Wadanda Suka Taka Rawa A Wakar Su

  • Umar M Shareef
  • Shamsu Dan Iya
  • Nass M Shareef
  • Maryam Booth
  • Maryuda Yusuf (Kwana Casa’in)

Bidyoyin Da Suke Kunshe Cikin Album Din Gasu Nan Kamar Haka

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button