AlbumIsah Ayagi
ALBUM: Isah Ayagi – Rakumi Da Akala Album
Mawaki Isah Ayagi Ya Zo Muku Da Wata Sabuwar Zazzafar Kundin Album Dinsa Mai Suna “Rakumi Da Akala” Wannan Zamu Iya Cewa Shine Album Na Farko Da Mawakin Ya Saki A wannan Shekarar Na 2021 Da Muke Ciki.
Kuma Mawaki Yayi Kokari Sosai Wajen Ganin Wakokin Nashi Sun Tsaru Yadda Ya Kamata,
Yayi Kokari Sosai Domin Kundin Album Din Nashi Ya Kunshi Wakoki Ne Guda Tara (9 Tracks) Cikinsu Kuma Ba Wacce Batayi Dadi Ta Bada Ma’ana Ba.
Ga Cikakkun Wakokin Kamar Haka:
Tracklist
1. Dare Daya
3. Amsa Kira
4. Aisha Ta
5. Ba Rago A So
6. Sako Na
8. Duk Masoyi
9. Alkawari
Sauke Wakokin Ku Saurara Domin Jin DadinKu.