ALBUM: Hamisu Breaker – “Alkhairi” Full Album 2021

Mawaki Hamisu Breaker Ya Samu Damar Sakin Sabon Kundin Album Dinsa Mai Suna “Alkhairi Ep Album ” Wannan Album Din Shine Na Farko Cikin Shekarun Nan..
Mawakin Dai Ya Jima Ba Tare Da Sakin Wata Album Ga Masoyansa Ba. Sai Dai Wannan Karon Mawakin Yayi Yunkuri Inda Yayi Wata Babban Bajinta Ga Masoya Masu Bibiyar Wakokinsa. Inda Ya Sako Sabbi Kuma Zaffan Wakokin Sa Har Guda Goma Sha Biyar “15 Tracks”

Wakokin Ya Sami Nasarar Sakin Kundin Album Din Nasa Ne Ranar 21 Ga Watan Bakwai, Inda Zamu Iya Cewa Mawakin Ya Saki Wakokin Album Din Nasa Ne A Matsayin Goron Sallah Ga Masoyan Nasa.
Kudin Nashi Ya Samu Kwararrun Makada Daban Daban Wanda Suka Hada,
Kasheepu Kida, Prince Production, Mai Atampa, Abdul Ziro, Zahraddin, Isma’il Guitar,
Mai Zanen Sura, Sadiq Graphic
Wannan Album Din zaku Iya Samunsa A Manyan Wajajen Watsa Wakoki Na Duniya Kamar Irinsu.
iTunes, Shazam, Apple, Audiomack, YouTube, ArewaBlog, Da Sauransu,
Tracklist
1- Manyan Mata – DOwnload Now
2- Assalamu Alaiki – DOwnload Now
3- Habibty – DOwnload Now
4- Soyayya – DOwnload Now
5- Ki Bani Dama – DOwnload Now
6- Na Fara Soyayya – DOwnload Now
7- Muradin Zuciya – DOwnload Now
8- Gimbiya – DOwnload Now
9- So Gaskiya Ne – DOwnload Now
10- Sirrina – DOwnload Now
11- Kada Ki Barni – DOwnload Now
12- Dani Dake – DOwnload Now
13- Sarauniya Ta Boye – DOwnload Now
14- Jinin jikina – DOwnload Now
Bonus Track
15- Dan Dako







