AlbumM Shareef

ALBUM/EP: Umar M Shareef – Farin Jini Full Album

Umar M Shareef Farin Jini

Download Umar M Shareef “Farin Jin” Complete Album /Ep

 

Mawaki Umar M Shareef Yazo Maku Da Wata Sabuwar Wakarsa Na Album Mai Suna “Farin Jini” Wannan Album Din Ba Cikakken Album Da Aka Saba Gani Bane Mai Wakoki Da Yawa.

Wannan Ep Ne Wanda Mawakin Ya Sake Domin Masoyansa, Ya Sanyaya Masu Ransu. Album Din Ya Kunshi Wakoki Guda Goma Ne Kawai. Inda A Cikin Wakokin Mawakin Yayi Kokari Sosai.

Sun Kunshi Wakokin Soyayya Fadakarwa Da Kuma Nishadantarwa. Yayi Wakar Ne Kusan Duka Tare Da Tsohuwar Abokiyar Aikinsa Zubaidat Mu’azu.

Wannan Album Din Itace Ta Farko Da Mawakin Ya Saki A Wannan Shekarar Na 2022, Kuma Ana Sa Ran Za.a Dade Ana Saurarensu Ba Tare Da Angaji Dasu Ba.

Tracklist

1- Umar M Shareef – Farin Jini

2- Umar M Shareef – Aisha

3- Umar M Shareef – Na Fada

4- Umar M Shareef – In Hakuri Bai Baka Ba

5- Umar M Shareef – Na Yarda Dake

6- Umar M Shareef – Kyakkywar Fuska

7- Umar M Shareef – Shikenan

8- Umar M Shareef – Rike

9- Umar M Shareef – Kin Baki So

10- Umar M Shareef – Wayyo Ni

Album Din Ya Samu Kida Daga Shahararrun Makida Kamar Su Kasheepu Amjad Da Kuma Umar MB.

 Stream From Audiomack Below

Back to top button
error: Content is protected !!