Auta MG Boy “Garin So 2022 Complete Album” Download Mp3/Zip
Mawakin Nan Auta MG Boy, Wanda Ya Shahara Wajen Sakin Zafafan Wakokinsa, Wannan Karon Mawakin Ya Saki Kundin Album Dinsa Ne Wanda Ya Mishi Laqabi Da “Garin So”.
Album Din Wanda Ya Saki Zafafan Wakokinsa A Ciki Dasu Hada Na Soyayya Nishadi, Tausayi Da Fadakarwa. Yayi Nasarara Sakin Album Din Nasa Ne Cikin Shekarar 2022.
Wanda Zamuce Itace Ta FarKo A Shekaran, Da Mawakin Ya Sake, Kundin Album Din Nashi Sun Kunshi Wakoki Har Guda Goma Sha Biyar,
Munyi Nasarar Kawo Muku Wakoki Goma Sha Daya Daga Cikin Sha Biyar Din Da Mawakin Ya Saki,
Tracklist
1. Garin So
2. Tsintuwar So
3. Na Fara Sonki
4. Lokaci Na
5. Rabuwa
6. Mu Da Masoyan Mu
7. Naji Dadi
8. Inda Rabbana
9. Zabin Zuciya
10. Ruwan Zuma
11. Inaji Dake
Asha Sauraro Lafiya Sannan Ku Saukesu Zuwa Kan WayoyinKu.