Album
ALBUM: Auta MG Boy – Farkin Kauna Complete Album 2021

Shahararren Mawakin Niger Wato Auta MG Boy, Ya Saki Zazzafar Sabuwar Kundin Album Dinsa, Na Wannan Shekarar. Mai Suna “Farkon Kauna” Inda Mawakin Ya Saki Zafafa Kuma Dadadan Wakoki Masu Daukar Hankali Da Bada Nishadi, Musanman Ma Ta Bangaren Soyayya.
Mawakin Dai Dama Ba Boyayye Bane Wajen Sakin Wakokin Soyayya, Wannan Karon Ma Yayi Kokari Wajen Sakin Kundin Album Dinsa Mai Dadi.
Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Wakokin Wannan Album Din Nashi. Idan Mun Samu Hakkin Mallakar Cikakkun Wakokin Zamu Kawo Muku Su.
Tracklist:
3: Ciwon Zuciya
4: Munyi Kama
5: So A Zuciya







