Album
ALBUM: Ado Gwanja – Dama Nine Ep
Mawaki Ado Gwanja Ya Kara Fitowa Da Masoyansa Wani Sabon Album Dinsa Mai Suna “Dama Nine Ep” Wannan Album Na Hadin Guiwa Ne Inda Yahada Da Wasu Manyan Mawakan Hausa Irin Su Umar M Shareef, Danmusa New Prince, Auta Waziri, Dj Ab Da Sauran Su.
“Dama Nine” Album Din Ya Kunshi Wakoki Guda Goma Sha Takwas (18) Tracks.
Tracklist:
- Ado Gwanja – Cikina
- Ado Gwanja – Duniya Labari
- Ado Gwanja – Jirgin Yawo Ft. Dj Ab
- Ado Gwanja – Dama Nine
- Ado Gwanja – Ba Madara Ba Ft. Auta Waziri
- Ado Gwanja – Son Zuciya
- Ado Gwanja – Congratulation Amarya
- Ado Gwanja – Aniyar Kowa
- Ado Gwanja – Haye Haye Ft. Umar M Shareef
- Ado Gwanja – In Zo
- Ado Gwanja – Muna Nan Ft. Hamisu Breaker
- Ado Gwanja – Rigaa
- Ado Gwanja – Madara
- Ado Gwanja – So Ne
- Ado Gwanja – Zaman Duniya
- Ado Gwanja – I Like The Way
- Ado Gwanja – Mata Ku Fito
- Ado Gwanja – Gidan Duniya
Wadannan Sune Jerin Wakoki Guda (18) Na Cikin “Dama Nine Ep” Wanda Mawaki Ado Gwanja Ya Saki A Karshen Shekara Ta 2024. Menene Ra’ayinku Kan Wannan Sabbin Wakokin Album Din Nashi?